Hausa Bible
Kolosiyawa 2:19
Ai, irin wannan mutum bai manne wa Almasihu ba, wanda shi ne kai na jiki. Gama shi yana riƙe da dukan jamaˈar masu bi, wato jikinsa, wanda yake a haɗe ta wurin gaɓoɓi da jijiyoyi, yana kuma yin girma da girman da Allah yake sawa.
Open Bible reader