Skip to content

Hausa Bible

Kolosiyawa 2:18

Saboda haka, kada ku bar wani yă raba ku da nasararku ta wurin nacewa a kan hana wa kansu jin daɗi domin neman lada, da yi wa malaˈiku sujada, da dogara ga ganin ruˈuyoyi, da kuma ɗaga kai babu dalili. Zuciyarsu ta halin mutuntaka ta sa su yi haka.

Open Bible reader