Skip to content

Hausa Bible

Kolosiyawa 2:13

A dā ku matattu ne saboda zunubi da kuma saboda rashin kaciyarku ta tuɓe halinku na mutuntaka, amma Allah ya tā da ku rayayyu tare da Almasihu, tun da yake ya yafe mana dukan zunubanmu.

Open Bible reader