Skip to content

Hausa Bible

Kolosiyawa 2:12

Gama saˈad da aka yi muku baftisma daidai ne da binnewarku tare da Almasihu. A cikin baftisma aka kuma tā da ku tare da Almasihu ta wurin bangaskiyarku ga ikon Allah, wanda ya tā da shi daga matattu.

Open Bible reader