Skip to content

Hausa Bible

Kolosiyawa 2:14

Ya yi wannan ta wurin yanke igiyar nan ta rubutacciyar shaida a kanmu cewa mun karya Koyarwa da ƙaˈidodinta. Amma Allah ya kawar da ita, har ana iya cewa ya kafe ta da ƙusa a jikin gicciyen Almasihu.

Open Bible reader