Skip to content

Hausa Bible

Kolosiyawa 2:11

A cikinsa ne kuma aka yi muku kaciya, kaciya ba irin da ake yi da hannu ba, amma kaciyar da Almasihu ne ya yi muku, ta wurin tuɓe muku halin mutuntaka.

Open Bible reader