Hausa Bible
Kolosiyawa 1:23
Sai dai ku ci gaba cikin bangaskiyarku, kuna tsayawa daram a kan tushen nan. Kada kuma a jijjiga ku ku bar sa zuciyar nan da kuka samu a lokacin da kuka ji labarin nan mai daɗi. Wannan labarin da aka yi shelarsa ga kowace halitta a ƙarƙashin sama ne, ni Bulus, na zama mai hidimarsa.
Open Bible reader