Hausa Bible
Kolosiyawa 1:22
Amma yanzu, Allah ya shirya tsakaninku da shi kansa a cikin jikin Almasihu na nama da jini ta wurin mutuwarsa. Yanzu kuma Almasihu ya miƙa ku masu tsarki, marasa laifi, marasa zargi kuma a gaban Allah.
Open Bible readerHausa Bible
Amma yanzu, Allah ya shirya tsakaninku da shi kansa a cikin jikin Almasihu na nama da jini ta wurin mutuwarsa. Yanzu kuma Almasihu ya miƙa ku masu tsarki, marasa laifi, marasa zargi kuma a gaban Allah.
Open Bible reader