Hausa Bible
Kolosiyawa 1:24
Yanzu, ina farin ciki saboda wahalar da nake sha dominku, domin ta wurin wahalar nan zan cika abin da ya ragu na azabar da Almasihu ya sha saboda jikinsa, wato jamaˈar masu binsa.
Open Bible readerHausa Bible
Yanzu, ina farin ciki saboda wahalar da nake sha dominku, domin ta wurin wahalar nan zan cika abin da ya ragu na azabar da Almasihu ya sha saboda jikinsa, wato jamaˈar masu binsa.
Open Bible reader