Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 7:35
“To, shi Musan nan ne suka ƙi, suna cewa, ‘Wa ya sa ka ka zama shugabanmu da alƙalinmu?’ Shi ne Allah ya aiko yă zama shugaba, da mai ceto, ta wurin malaˈikan nan da ya bayyana a gare shi a ƙaramin itacen nan.
Open Bible reader