Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 7:34
Lallai, na ga wahalar da ake ba jamaˈata da suke Masar, na ji kukansu, na kuma sauko in cece su. To, yanzu sai ka yi shiri in aike ka zuwa Masar.’
Open Bible readerHausa Bible
Lallai, na ga wahalar da ake ba jamaˈata da suke Masar, na ji kukansu, na kuma sauko in cece su. To, yanzu sai ka yi shiri in aike ka zuwa Masar.’
Open Bible reader