Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 7:36

Shi ne kuwa ya fito da su, bayan ya yi ayyukan ban mamaki, da kuma alamu a ƙasar Masar, da Tekun Ciyawar Iwa, da kuma a cikin daji har shekara arbaˈin.

Open Bible reader