Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 6:2

Sai sha biyun nan suka kirawo duk jamaˈar masu bi, suka ce, “Ai, bai yi kyau mu bar waˈazin kalmar Allah, mu shiga shaˈanin abinci ba.

Open Bible reader