Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 6:1

To, a kwanakin nan da yawan almajirai yake ƙaruwa, sai Yahudawa masu jin Helenanci suka yi gunaguni a kan Yahudawa masu jin yaren Aramaya. Yahudawa masu jin Helenanci sun yi gunaguni ne don a wajen rabon taimako na kowace rana ba a kula da matansu waɗanda mazansu suka mutu.

Open Bible reader