Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 3:12

Da Bitrus ya ga haka, sai ya yi wa jamaˈa jawabi ya ce, “Ku Israˈilawa, don me kuke mamakin wannan? Don me kuma kuke ta kallonmu, sai ka ce da ikon kanmu ne, ko kuwa don aniyarmu cikin bin Allah ne muka sa mutumin nan ya yi tafiya?

Open Bible reader