Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 3:13
Allahn Ibrahim, da Ishaku, da Yakub, Allahn kakanninmu, shi ya ɗaukaka Bawansa Yesu. Shi ne wanda kuka bashe shi, kuka kuma ƙi shi a gaban gwamna Bilatus, ko da yake Bilatus ya yi ƙoƙari yă sake shi.
Open Bible reader