Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 3:11
Saˈad da gurgun nan da aka warkar a Kyakkyawar Ƙofa yake riƙe da Bitrus da Yohanna, sai duk jamaˈa suka zo wurinsu a guje a cikin zauren da ake ce da shi Zauren Solomon, suna mamaki.
Open Bible readerHausa Bible
Saˈad da gurgun nan da aka warkar a Kyakkyawar Ƙofa yake riƙe da Bitrus da Yohanna, sai duk jamaˈa suka zo wurinsu a guje a cikin zauren da ake ce da shi Zauren Solomon, suna mamaki.
Open Bible reader