Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 27:39

Da gari ya waye masu tuƙin jirgin ba su iya gane da ƙasar da suke ba, amma dai sun lura da wani lungu mai yashi. Sai suka yi shiri su kai jirgin kan yashi idan zai yiwu.

Open Bible reader