Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 27:30
Amma masu tuƙin jirgin sun yi ƙoƙari su gudu. Sai suka saukar da ƙaramin jirgin suna wayo kamar za su saukar da ƙarfe mai nauyi daga gaban babban jirgin.
Open Bible readerHausa Bible
Amma masu tuƙin jirgin sun yi ƙoƙari su gudu. Sai suka saukar da ƙaramin jirgin suna wayo kamar za su saukar da ƙarfe mai nauyi daga gaban babban jirgin.
Open Bible reader