Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 27:31
Sai Bulus ya ce wa babban sojan Roma da kuma sojojin, “Idan mutanen nan ba su tsaya a cikin jirgin nan ba, ba yadda za ku tsira.”
Open Bible readerHausa Bible
Sai Bulus ya ce wa babban sojan Roma da kuma sojojin, “Idan mutanen nan ba su tsaya a cikin jirgin nan ba, ba yadda za ku tsira.”
Open Bible reader