Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 27:3
Washegari sai ga mu a Sidon. Yuliyus kuwa ya yi wa Bulus alheri, ya bar shi yă je yă ga abokansa su biya masa bukatarsa.
Open Bible readerHausa Bible
Washegari sai ga mu a Sidon. Yuliyus kuwa ya yi wa Bulus alheri, ya bar shi yă je yă ga abokansa su biya masa bukatarsa.
Open Bible reader