Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 27:2

Da muka shiga wani jirgi na Adiramitiyum, mai shirin tashi zuwa waɗansu garuruwan da suke gefen Asiya, muka fara tafiya. Aristarkus, wani mutumin Tasalonika ta ƙasar Makidoniya, yana tare da mu.

Open Bible reader