Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 27:4

Da muka tashi daga nan a jirgin ruwa, iska tana gāba da mu. Saboda haka muka zaga ta bayan tsibirin Sayifurus inda iska ba ta da ƙarfi.

Open Bible reader