Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 27:1
Da aka shirya mu tashi a cikin jirgin ruwa zuwa ƙasar Italiya, sai suka danƙa Bulus da waɗansu ˈyan sarƙa a hannun wani babban sojan Roma, mai suna Yuliyus, ɗaya daga cikin sojojin ƙungiyar Kaisar Augustus.
Open Bible reader