Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 26:11
Na kuma bi dukan majamiˈu ina hukunta su ina ƙoƙarin sa su su yi maganganun saɓo ga sunan Yesu. Gama kuma ina fushi da su sosai, sai ina ta binsu har zuwa garuruwa na waɗansu ƙasashe in tsananta musu.”
Open Bible reader