Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 26:10
Abin da na yi ke nan a Urushalima, har na sami izni daga wurin manyan firistoci domin in kulle tsarkaka da yawa a kurkuku. Har ma lokacin da ake kashe su ina goyon bayan haka.
Open Bible readerHausa Bible
Abin da na yi ke nan a Urushalima, har na sami izni daga wurin manyan firistoci domin in kulle tsarkaka da yawa a kurkuku. Har ma lokacin da ake kashe su ina goyon bayan haka.
Open Bible reader