Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 25:7

Da Bulus ya zo, Yahudawan da suka zo daga Urushalima suka tashi suka kewaye shi, suna ta kawo ƙara masu yawa, masu tsanani a kansa, waɗanda ma ba su iya tabbatarwa ba.

Open Bible reader