Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 25:6

Bai fi kwana takwas ko goma a wurinsu ba, sai ya koma Kaisariya. Washegari kuma ya zauna a kujerar shariˈa, ya sa a kawo Bulus a gabansa.

Open Bible reader