Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 25:23

To, washegari sai Agiriffa da Banis suka shigo da daraja irin ta sarakuna, sun zo tare da shugabannin yaƙi da kuma manyan garin. Sai Festus ya ba da umarni a shigo da Bulus.

Open Bible reader