Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 25:24
Sai Festus ya ce, “Sarki Agiriffa, da dukan mutanen da suke nan tare da mu, ga mutumin da duk jamaˈar Yahudawa suka kawo mini ƙararsa a Urushalima, da kuma a nan, har suna ihu wai bai kamata a bar shi da rai ba.
Open Bible reader