Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 25:22

Sai Sarki Agiriffa ya ce wa Festus, “Ni ma dai zan so in saurari mutumin nan da kaina.” Festus ya ce, “Za ka kuwa ji shi gobe.”

Open Bible reader