Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 25:21
Amma da ya nema a tsayar da maganarsa domin babban Sarki Kaisar yă yanke masa shariˈa, sai na ba da umarni a yi gadinsa har zuwa lokacin da zan aika da shi wurin Kaisar.”
Open Bible readerHausa Bible
Amma da ya nema a tsayar da maganarsa domin babban Sarki Kaisar yă yanke masa shariˈa, sai na ba da umarni a yi gadinsa har zuwa lokacin da zan aika da shi wurin Kaisar.”
Open Bible reader