Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 25:11

Idan ni mai laifi ne, har na yi laifin da ya isa a kashe ni, ai, ba zan ƙi a kashe ni ba. Amma idan ba wata gaskiya a cikin ƙarar da suke yi, to, ba mai iya ba da ni gare su. Na roƙa a ɗaukaka ƙarata zuwa gaban Kaisar.”

Open Bible reader