Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 25:12

Bayan da Festus ya yi shawara da majalisarsa, sai ya amsa ya ce, “To, ka roƙa a ɗaukaka ƙararka zuwa gaban Kaisar, wurin Kaisar kuwa za ka tafi.”

Open Bible reader