Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 23:9

Sai babban rikici ya tashi, waɗansu malaman Koyarwar Musa na ƙungiyar Farisiyawa suka tashi tsaye, suka yi ta gardama suka ce, “Mu ba mu sami mutumin nan da laifin kome ba. Mai yiwuwa wani ruhu, ko malaˈika ne ya yi masa magana.”

Open Bible reader