Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 23:10

Da gardamar ta yi tsanani sai shugaban ya ji tsoro kada su yi kaca-kaca da Bulus. Sai ya ba da umarni cewa sojojin su sauko su ƙwace Bulus da ƙarfi daga wurinsu, su kai shi barikin soja.

Open Bible reader