Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 23:8

Gama Sadukiyawa suna riƙe da raˈayi cewa babu tashin matattu, babu malaˈiku, ko ruhohi. Farisiyawa kuwa sun yarda akwai duka uku.

Open Bible reader