Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 23:11

Da dare ya yi sai Ubangiji ya tsaya kusa da Bulus ya ce, “Ka ci gaba da ƙarfin zuciyarka, domin kamar yadda ka shaide ni a Urushalima, haka kuma lallai ne za ka shaide ni a Roma.”

Open Bible reader