Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 23:12

Da gari ya waye, Yahudawa suka yi shiri su kashe Bulus. Suka yi rantsuwa cewa ba za su ci ba, ba za su sha ba, sai sun kashe Bulus.

Open Bible reader