Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 22:30
Washegari kuma shugaban yana so yă san ainihin ƙarar da Yahudawa suke yi game da Bulus, sai ya kunce shi, ya ba da umarni manyan firistoci da dukan majalisa su taru. Saˈan nan ya kawo Bulus ya sa shi yă tsaya a gabansu.
Open Bible reader