Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 22:29
Saboda haka waɗanda suke shirin bincikensa suka ja baya nan da nan. Shi ma shugaban da ya gane Bulus mai ˈyancin Roma ne sai ya ji tsoro, ga shi kuwa ya riga ya ɗaure shi.
Open Bible readerHausa Bible
Saboda haka waɗanda suke shirin bincikensa suka ja baya nan da nan. Shi ma shugaban da ya gane Bulus mai ˈyancin Roma ne sai ya ji tsoro, ga shi kuwa ya riga ya ɗaure shi.
Open Bible reader