Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 22:25

Amma bayan da suka ɗaure shi domin su yi masa bulala, sai Bulus ya ce wa babban sojan Roma da yake tsaye kusa, “Ashe, daidai ne bisa ga doka ka yi wa mutumin da yake da ˈyancin Roma bulala, ba tare da an yi masa shariˈa ba?”

Open Bible reader