Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 22:24
Saboda haka sai shugaban ya ba da umarni a kai Bulus barikin soja a bincike shi da bulala, don a nemi dalilin da ya sa taron suke yi masa ihu haka.
Open Bible readerHausa Bible
Saboda haka sai shugaban ya ba da umarni a kai Bulus barikin soja a bincike shi da bulala, don a nemi dalilin da ya sa taron suke yi masa ihu haka.
Open Bible reader