Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 21:25
Amma game da waɗanda ba Yahudawa ba da suka ba da gaskiya, mun riga mun aika wasiƙa a kan mun yanke hukunci cewa, kada su ci abin da aka miƙa wa gunki hadaya, kada su yi lalata, kada su ci naman dabbar da aka murɗe ko nama tare da jini.”
Open Bible reader