Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 21:24
Sai ka tafi da su ku bi ƙaˈidar Koyarwa ta tsabtacewa gaba ɗaya, ka kuma biya kuɗin tsabtacewar don a yi musu aski. Ta haka kowa zai sani cewa duk abin da aka gaya musu game da kai ba gaskiya ba ne, za a ga cewa kai kana kiyaye Koyarwar Musa.
Open Bible reader