Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 21:26

Washegari Bulus ya ɗauki mutanen nan suka tsabtace tare. Saˈan nan ya shiga Haikali domin yă sanar da ranar cikar tsabtacewarsu, wato ranar da za a ba da baiko domin kowane ɗayansu.

Open Bible reader