Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 19:33

Waɗansu Yahudawa suka tura wani mai suna Alekzanda gaba, shi kuwa ya ɗaga hannu a yi shiru domin yă yi musu bayani.

Open Bible reader