Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 19:34
Amma da suka gane cewa shi Bayahude ne, suka ɗaga murya gaba ɗaya suna cewa, “Girma ya tabbata ga Artemis ta Afisawa!” Sun yi haka har wajen awa biyu.
Open Bible readerHausa Bible
Amma da suka gane cewa shi Bayahude ne, suka ɗaga murya gaba ɗaya suna cewa, “Girma ya tabbata ga Artemis ta Afisawa!” Sun yi haka har wajen awa biyu.
Open Bible reader