Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 19:32
Mutanen da suka taru kuwa duk ma a rikice suke, gama ba su ma san abin da ya sa suka taru ba. Waɗansu suna tā da murya suna faɗin wannan abu, waɗansu kuma suna faɗin wancan.
Open Bible readerHausa Bible
Mutanen da suka taru kuwa duk ma a rikice suke, gama ba su ma san abin da ya sa suka taru ba. Waɗansu suna tā da murya suna faɗin wannan abu, waɗansu kuma suna faɗin wancan.
Open Bible reader