Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 18:27
Da Afollos ya so yă ƙetare zuwa ƙasar Akaya, masu bi suka taimake shi. Suka rubuta wa masu bi na Akaya wasiƙa domin su karɓe shi hannu biyu-biyu. Da ya kai can kuwa ya zama da taimako sosai ga waɗanda suka ba da gaskiya ta wurin alherin Allah,
Open Bible reader